Telegram Group & Telegram Channel
📖

Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -: Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce:
"Idan (watan) Ramadan ya zo sai a buɗe ƙofofin aljanna, kuma a kukkule ƙofofin wuta, a ɗaɗɗaure shaiɗanu".
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi] - [صحيح مسلم - 1079]

عن أبي هريرة رضي الله عنه : أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «إِذَا جَاءَ رَمَضَانُ، فُتِحَتْ أبْوَاب الجَنَّةِ، وَغُلِّقَتْ أبْوَابُ النَّارِ، وَصفِّدَتِ الشَّيَاطِينُ».
[صحيح]

📃Bayani:
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa idan watan Ramadan ya shiga sai al'amura uku su faru: Na farko: Za'a buɗe ƙofofin aljanna ba za'a kulle wata ƙofa ba daga cikinsu. Na biyu: Za'a kulle ƙofofin wuta, kuma ba za'a buɗe wata ƙofa daga cikinsu ba. Na uku: Za'a ɗaure shaiɗanu da aljanu masu tsaurin kai da sarƙoƙi, ba zasu kai zuwa ga abinda suke tsira da shi a cikin wanin (watan) Ramadan ba. Dukkanin wannan dan girmamawa ne ga wannan watan, da kwaɗaitar da masu aiki akan yawaita ayyukan ɗa'a na sallah da sadaka da zikiri da karatun Alkur'ani da wanin haka; da kuma nisantar zunubai da saɓo.

💡
Daga Cikin Fa idodin Hadisin:

1- Falalar watan Ramadan.

2- Yi wa masu azimi albishir a cikinsa da cewa wannan watan mai albarka mausimi ne na ibada da alheri.

3- A cikin ɗaure shaiɗanu a cikin Ramadan akwai nuni zuwa ɗauke uzurin mukallafi, kamar cewa shi ana ce masa ne: Haƙiƙa an ɗaure shaiɗanu daga gareka dan haka kada ka bada uzuri da su a cikin barin aikin ɗa'a ko a cikin aikata saɓo,

4- AlKurɗubi ya ce: Idan an ce: Yaya muke ganin sharruka da saɓo masu yawa suna faruwa a cikin (watan) Ramadan ?da a ce an ɗaure shaiɗanu da hakan bai faru ba? To amsa (ita ce ace): Cewa su (sharruka) suna ƙaranta ne daga masu azimi azimin da aka kiyaye sharuɗɗansa kuma aka lura da ladubbansa, ko kuma waɗanda ake ɗaurewa wasu daga cikin shaiɗanu ne kawai sune masu tsaurin kai ba dukkansu ba kamar yadda ya gabata a cikin wasu daga ruwayoyi, ko kuma abin nufi ƙaranta sharrukansu a cikinsa, to wannan wani al'amari ne abin gani, domin cewa afkuwar hakan a cikinsa shi ne mafi ƙaranci daga waninsa, dan ba ya lazimta daga daure gabadayansu cewa sharri ko sabo ba zai faru ba; domin akwai sabubba ga hakan banda shaidanu kamar munanan rayuka da al'adu munana da kuma shaidanun mutane.

🔗 https://hadeethenc.com/ha/browse/hadith/10107

📃
https://www.group-telegram.com/us/HadeethEncLanguages.com/854

#الهوسا
#Hausa

▫️▫️▫️

group-telegram.com/HadeethEncLanguages/854
Create:
Last Update:

BY موسوعة الأحاديث النبوية

Share with your friend now:
group-telegram.com/HadeethEncLanguages/854

View MORE
Open in Telegram

Telegram | DID YOU KNOW?

Date: |

Telegram Messenger Blocks Navalny Bot During Russian Election In addition, Telegram now supports the use of third-party streaming tools like OBS Studio and XSplit to broadcast live video, allowing users to add overlays and multi-screen layouts for a more professional look. "We're seeing really dramatic moves, and it's all really tied to Ukraine right now, and in a secondary way, in terms of interest rates," Octavio Marenzi, CEO of Opimas, told Yahoo Finance Live on Thursday. "This war in Ukraine is going to give the Fed the ammunition, the cover that it needs, to not raise interest rates too quickly. And I think Jay Powell is a very tepid sort of inflation fighter and he's not going to do as much as he needs to do to get that under control. And this seems like an excuse to kick the can further down the road still and not do too much too soon." Given the pro-privacy stance of the platform, it’s taken as a given that it’ll be used for a number of reasons, not all of them good. And Telegram has been attached to a fair few scandals related to terrorism, sexual exploitation and crime. Back in 2015, Vox described Telegram as “ISIS’ app of choice,” saying that the platform’s real use is the ability to use channels to distribute material to large groups at once. Telegram has acted to remove public channels affiliated with terrorism, but Pavel Durov reiterated that he had no business snooping on private conversations. As the war in Ukraine rages, the messaging app Telegram has emerged as the go-to place for unfiltered live war updates for both Ukrainian refugees and increasingly isolated Russians alike.
from us

Telegram موسوعة الأحاديث النبوية
FROM American